A ranar 10 ga wata, an kaddamar da makon wayar da kan jama'a kan na'urorin likitanci na kasa na shekarar 2023 a nan birnin Beijing. Xu Jinghe, mataimakin darektan hukumar kula da harkokin magunguna ta kasar Sin CFDA, ya bayyana a yayin bikin kaddamar da aikin, cewa, a shekarun baya-bayan nan, aikin kula da na'urorin likitancin kasar Sin ya samu babban ci gaba, hukumar kula da lafiya ta...
Kara karantawa