A cikin 'yan shekarun nan, masana'antun na'urorin likitanci na kasar Sin suna samun bunkasuwa cikin sauri, tare da samun karuwar kashi 10.54 bisa dari a cikin shekaru biyar da suka wuce, kuma ya zama kasuwa ta biyu mafi girma ta fannin na'urorin likitanci a duniya. A cikin wannan tsari, sabbin na'urori, manyan...
Kara karantawa